Wannan channel mun budeshi ne domin ilmantarwa da wayar da kan al'umma kan abubuwan da suka shafi addini da rayuwa. Shi yasa muke kawo maku darussa, karatuttuka da wa'azozin malamai da masana a fannoni daban-daban. Abunda muke roko a gurin yan uwa shine, duk wanda ya shigo channel din nan kuma ya karu da wani abu na ilimi, to don Allah yayi sharing sa'annan ya danna alamar subscribe.