Dadin Kowa Anyanka Tatashi | Zango na 7 | PROMO | AREWA24

Описание к видео Dadin Kowa Anyanka Tatashi | Zango na 7 | PROMO | AREWA24

Shirin nan naku mai farin jini wato Dadin Kowa Anyanka Tatashi zango na 7 zai dawo muku da ingattaccen labari, hadi da sabbin fuskoki wanda zasu taka rawar gani, wanda zai zo muku a 20 ga watan satumba akan manhajar #AREWA24OnDemand kadai,sati biyu kafin ma a haska shi a talabijin.Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #Dadinkowazangona7 #arewa #North #Hausa

Комментарии

Информация по комментариям в разработке