Ziyarar mai girma Gwamna H E Engr Abba Kabir Yusuf zuwa babban asibitin yara na Hasiya Bayero dake

Описание к видео Ziyarar mai girma Gwamna H E Engr Abba Kabir Yusuf zuwa babban asibitin yara na Hasiya Bayero dake

Daga saukarsa jihar Kano, Mai girma Gwamnan jihar kano H.E Engr. Abba Kabir Yusuf kai tsaye yawuce babban asibitin yara na Hasiya Bayero, wanda ake aiki babu dare babu rana inda yaje domin ganin yadda aiki yake gudana awannan Asibiti.

Inda nan bada jumawa ba cikin yardar Allah Mai girma gwamnan zai kaddamar da bikin bude wannan asibiti.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке