Gazawarmu ce ta jefa matasan Najeriya halin da suke ciki - Sule Lamido

Описание к видео Gazawarmu ce ta jefa matasan Najeriya halin da suke ciki - Sule Lamido

Yayin da mulkin dimokraɗiyya ya cika shekara 25 da kafuwa a Najeriya, Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce gazawarsu a matsayin shugabanni na iya zama sanadin taɓarɓarewar tsaron da ya addabi ƙasar.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке