Gwamnan Bauchi ya yi magana kan Fulani

Описание к видео Gwamnan Bauchi ya yi magana kan Fulani

Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya yi ƙarin bayani kan yadda yake kallon haramta wa Fulani kiwo a wasu jihohin Najeriya sannan ya yi magana kan shugabanci a arewacin ƙasar.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке