Namenj ya ce babban burinsa shi ne ya kai ziyara kabarin Manzon Allah

Описание к видео Namenj ya ce babban burinsa shi ne ya kai ziyara kabarin Manzon Allah

Shahararren mawaki Namenj ya ce akwai wata tambaya da ake yi masa wadda ba ya jin dadinta.


Mawakin wanda aka haifa a garin Ibadan a kudancin Najeriya ya ce iyayensa 'yan asalin arewacin kasar ne.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке