Miejsce Odrzanskie kauyen da aka shafe akalla shekaru 10 ana haifar mata kadai babu Namiji

Описание к видео Miejsce Odrzanskie kauyen da aka shafe akalla shekaru 10 ana haifar mata kadai babu Namiji

Miejsce odrzanskie wani kauye ne dake a kudanci kasar Poland wanda rabon da haifi dan Namiji a fadi kauyen tin shekarar 2010 sai mata kadai ake ta haifa kawo yanzu.
#poland #miejsce #mystery #historical #history #trending #facts #hausa #hausatop #trendingvideo

Комментарии

Информация по комментариям в разработке