Ranar Matan Karkara: 'Ina noma don rufa wa ƴaƴa da jikokina asiri'

Описание к видео Ranar Matan Karkara: 'Ina noma don rufa wa ƴaƴa da jikokina asiri'

Labarin Malama Biba na ɗaya daga cikin irin halin da mata da ƙananan mata a karkara ke fuskanta a dai dai lokacin da Majalisar Ɗinkin Duniya ke ƙoƙarin nusar da al'ummar duniya dangane da batutuwansu.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке