MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM N.S CFR ya halarci Addu’ar Uku da aka yiwa Sarkin Ningi

Описание к видео MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM N.S CFR ya halarci Addu’ar Uku da aka yiwa Sarkin Ningi

DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN DUTSE

Da yammacin wannan rana ta Talata, MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR ya halarci Addu’ar da aka yiwa Marigayi MAI MARTABA SARKIN NINGI ALH. (DR.) YUNUSA MUHAMMAD DANYAYA OON wadda aka gudanar a Fadarsa dake NINGI.

Ciki hadda jawabin Mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi Sen. Bala Abdulkadir Muhammed (Kauran Bauchi).

Muna Addu’ah Allah ya jiƙansa da Rahma, ya yafe masa kurakuransa, yasa idan tamu tazo mu cika da imani. Allah yasa Aljannah Makoma baki daya.

📸/✍️:
WAZIRIN TAFARKIN DUTSE
CEO Waziri Studio
Fadar Mai Martaba Sarki

Комментарии

Информация по комментариям в разработке