Abin da ya sa ba a ganina kwana biyu - Amina Aminu (Meena Celeb)

Описание к видео Abin da ya sa ba a ganina kwana biyu - Amina Aminu (Meena Celeb)

Mai barkwancin ta ce ita tana yin Hausarta ce dai-dai iyawarta. Da sannu ta fara nishadantar da mutane har ta samu labobin yabo saboda fadakarwarta a kan korona.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке