Shehu Dan anty yafasa kwai_asalin darika itace hakika tareda sheikh Musa Yusuf asadus sunna

Описание к видео Shehu Dan anty yafasa kwai_asalin darika itace hakika tareda sheikh Musa Yusuf asadus sunna

Sheikh Musa Yusuf asadus yayi sharhi akan kalaman shehu Dan anty na gasgata cewa asalin darikar tijjaniyya itace hakika. Wanda tasharmu mesuna rigasa tv news muka kawo muku domin ilimantar daku

Kuyimana subscribe a YouTube channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka

Darikar tijjaniyya, Izala, salafiyya, karatuttukan malaman musulunci,sheikh Musa Yusuf asadus sunna, labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood

Комментарии

Информация по комментариям в разработке