...Daga Bakin Mai Ita tare da Lubabatu Madaki

Описание к видео ...Daga Bakin Mai Ita tare da Lubabatu Madaki

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 80, shirin ya tattauna da fitacciyar 'yar wasan Hausa Hajiya Lubabatu Madaki.

A cikin hirar ta shaida mana dalilin da ya sa take yawan jefa karin magana a fina-finai.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке