GIDAN BADAMASI (Episode 6 Latest Hausa Series 2019)

Описание к видео GIDAN BADAMASI (Episode 6 Latest Hausa Series 2019)

#Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel

#GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku a tashar #Arewa24Channel duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel


#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.



Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih

Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Muhammad M.I Sardauna


#GidanBadamasi

Yan Wasa
Nura Muhammad Dandolo
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Nasiru Horo Danmama
Aminu Mirror Zaria
Ibrahim Yala
Sani Dangwari

#dorayifilms

Комментарии

Информация по комментариям в разработке