Alhaji Dr Mamman Shata Katsina - Haka nan ne Mamman Ƙanin Idi Wan Yelwa

Описание к видео Alhaji Dr Mamman Shata Katsina - Haka nan ne Mamman Ƙanin Idi Wan Yelwa

HAKANANNE MAMMAN KANIN IDI WAN YALWA
Yayi wakar 1958 a garin zariya jihar Kaduna.
Ka saurari wannan wakar cikin natsuwa da nishadi. Mai tsawon 20:59 Sannan Sankiran Balan Roko zariya Shima yayi Kokari sosai, makada da yan Amshin Shata suma sunyi banjita.
Ya farata da ambatun mutane.
Sai yayi wajen mutanen jihar katsina.
Sannan yadawo zariya.
Ya koma bakandamiyar shagamu.
Yashiga wajen Audu Ashana.
Yasake kumawa katsina.
Sannan ya dunga Sako mutane daban daban.
Sannan yadawo wakar Ai kyaptin ta zariya.
Sai yaci gaba da zayyanu zage zage.
Sannan ya rufe wakar da wasa kanshi.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке