FARAR WUTA. 35, Wane Abune zai dauke hankalinka, har ka manta wuta Wutace duk kuwa da zapinta?

Описание к видео FARAR WUTA. 35, Wane Abune zai dauke hankalinka, har ka manta wuta Wutace duk kuwa da zapinta?

me zai faru alokacin da abinda Jake tsoro yake tare dakai? A lokacin daka shiga cikin wata duniya da zakaji baka son barinta? ka nutse a cikinta a hankali cikin Ramin da baka San dashi ba? ka shagala da kallon FARAR WUTA data juye tunaninka,ta wanke kwakwalwarka, har kowa a duniyarka ya manta cewar wuta ,Wuta ce duk kuwa da irin farinta? @AbokiyarHira @gobedalabari6620 @zamrushtv7309

Комментарии

Информация по комментариям в разработке