Wane ne Putin?

Описание к видео Wane ne Putin?

Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya ɗauka tun bayan ƙwace yankin Crimea a 2014.

An haife shi ne a 1952 shekara 70 da suka wuce a birnin Saint Petersburg na kasar ta Rasha - lokacin tana cikin Tarayyar Soviet – mai bin tsarin kwaminisanci.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке