Munyi Aure Daga Baya Na Fahimci Dangin Mijina Basu san Yayi Auren ba | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Описание к видео Munyi Aure Daga Baya Na Fahimci Dangin Mijina Basu san Yayi Auren ba | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Tambaya 1
Hukuncin auren mijin da danginsa basu san yayi auren ba.

Tambaya 2
Hukuncin Auren mace amma ita zata dauki nauyin kanta

Tambaya 3
Fushi da yadda ake mallakar zuciya yayin fushin

Tambaya 4
Siffofi 9 da suke inganta aure

Комментарии

Информация по комментариям в разработке