BUKIN NISFU SHA'ABAN NA BANA 1445 A BIRNIN ABUJA CIKIN HOTUNA

Описание к видео BUKIN NISFU SHA'ABAN NA BANA 1445 A BIRNIN ABUJA CIKIN HOTUNA

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci taron ranar Nisfu Sha'aban wato ranar haihuwar Imami na 12 daga cikin Imaman shiriya, Imam Muhammad al-Mahdi (AJ), a Abuja, Nijeriya. Taron ya kuma dace da ranar haihuwar Jagora Sheikh Zakzaky (H), inda ya cika shekara 73 a lissafin kalandar Hijira.
@Szakzakyoffice

Комментарии

Информация по комментариям в разработке