Ba ma fatan Alhassan Ado Doguwa ya shugabanci Majalisa - Alhajiji Nagoda

Описание к видео Ba ma fatan Alhassan Ado Doguwa ya shugabanci Majalisa - Alhajiji Nagoda

Tsohon S.A Maƙabarta Hon. Alhajiji Nagoda ya ce ba sa fatan Alhassan Ado Doguwa ya samu Shugabancin Majalisar Wakilai ta ƙasa.

Nagoda ya ce, ita kanta kujerar majalisar suna kan ƙalubalantar ta a Kotu domin bai cancanta ba.

Ya kuma yi kakkausan suka ga Doguwan, kan martanin da ya yiwa Malam Sanusi Bature Dawakin Tofa inda ya ce Ɗan Majalisar kar ya zargi kowa sai kansa, kuma abin da ya rage masa shi ne tunkarar Kotu.

Me zaku ce?

Комментарии

Информация по комментариям в разработке