Ina Kan Fatawata Cewa Hakar Kudin Kirifto Halal Ne - Alkali Abubakar Salihu Zaria

Описание к видео Ina Kan Fatawata Cewa Hakar Kudin Kirifto Halal Ne - Alkali Abubakar Salihu Zaria

Har Yanzu Ina Nan A kan Fatawata Cewa Hakar Kudin Kirifto Halal Ne - Inji Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria

Shehin malamin ya yi wa Muryar Amurka karin haske tun bayan fatawarsa da yay i a kan halaccin kudin kirifto da ya bar baya da kura.

Haka zalika malamin ya janye ayar da ya kafa hujja da ita inda ya bayyana cewa ba a muhallinta ya bayyana ta ba kuma a matsayin sa na dan adam bai wuce yin kuskure ba.

Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook:   / voahausa  
Karin bayani akan Instagram:   / voahausa  
Karin bayani akan Twitter:   / voahausa  
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit

Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.

Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке