Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 26/02/2024 • RFI Hausa

Описание к видео Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 26/02/2024 • RFI Hausa

Mutane sun mutu sakamakon turmutsitsi a lokacin da jama'a ke kokarin sayen shinkafa mai rahusa daga hannun hukumar Kwastam ta Najeriya. Hukumomin Habasha sun cafke wani dan jarida dan asalin Faransa. Ukraine ta sanar da mutuwar sojojinta sama da dubu 30 a yakin da take yi da Rasha.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке