Hangen Dala 29-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai

Описание к видео Hangen Dala 29-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai

Gwamnatin Kano tace ayyukan da take gudanarwa ya rufe bakin 'yan hamayya, adon haka babu abinda ya rage musu face karasa binne jam'iyyar APC.

Jam'iyyar NNPP ta ce ya zama wajibi ga dukkanin mabukacin takara da ya gabatar da kudirin sa ga ofishin jam'iyya na mazaba.

Al'ummar unguwar Sharada sun bukaci jamiyyar NNPP da ta baiwa kansilan rukon yankin Hon Me Bulo tikitin takara kyauta.

Duka ta cikin shirin Hangen Dala na yau Alhamis tare da Muzammil Ibrahim Yakasai

Комментарии

Информация по комментариям в разработке