| Zumunci 1 | Hausa Film | 2001 |

Описание к видео | Zumunci 1 | Hausa Film | 2001 |

Fim ne wanda ya nuna yadda wasu yan uwa ke mantawa da asalin su a yayin da suka samu dama. Isa Bello Ja yana da yaya biyu, tahir fagge da Sani Danja. Tahir shine babban su. Yayin da Baban su ya mutu, sai Tahir Fagge ya sadaukar da makarantar sa yace shi ba zai ci gaba ba, zai zauna a gida ya ci gaba da noma kamae baban sa, sannan kuma sai ya taimaki dan uwan sa ya ci gaba da makaranta har ya gama. Ya samu aiki a birni, sai lamari ya canja. Kalli kaga yadda Sani yake yiwa yayan sa butulci.
Fim din ya kunshi yan wasa kamar su: Isa Bello Ja, Hauwa Usman, Tahir Fagge, Sani danja, Fati Mohammed, Tukur S. Tukur, Rabilu Musa Ibro, Baffa Yautai, Hauwa Ali Dodo, Hindatu Bashir, da sauran su.
Zaku iya kasancewa tare damu ta wadannan shafukan:
Facebook:   / tsohuwarajiya  
Youtube:    / tsohuwarajiya  
Instagram:   / tsohuwarajiya  
Twitter:   / tsohuwarajiya  
Blog: https://www.ajiyatsohuwar.blogspot.com
Pinterest:   / tsohuwarajiya  
Website: https://www.tsohuwarajiya.ng
Email: [email protected]

#zumunci #fatimohammed #sanidanja #tahirfagge #isabelloja #kannywood #kadawood #izzarso #dadinkowa #labarina #zainaproductiongyadigyadi

Комментарии

Информация по комментариям в разработке