Sai mun kayar da Kai a 2027 Dan Bilki Kwanmanda ya Tinubu da APC, Abba ya sake Farantawa matan kano

Описание к видео Sai mun kayar da Kai a 2027 Dan Bilki Kwanmanda ya Tinubu da APC, Abba ya sake Farantawa matan kano

Jigon jam'iyyar APC a jihar Kano, Dan Bilki Kwamanda ya yi magana kan mulkin Bola Tinubu a Najeriya.

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da tallafin kudi Naira dubu hamsin-hamsin ga Mata dubu biyar da dari biyu a Karo na biyu.

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta sanar da gurfanar da ‘yan ƙasar China takwas da kuma ɗan Nijeriya ɗaya a gaban kotu kan zarginsu da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba.

An zargi wani jami’in ɗan sanda da yi wa wata yarinya mai shekara 17 a duniya fyaɗe a ofishin ’yan sanda na yankin Ogudu da ke Jihar Legas.

The leader of the APC party in Kano state, Dan Bilki Komanda spoke on the rule of Bola Tinubu in Nigeria.

The governor of Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has launched a financial support of fifty thousand naira for five thousand two hundred women in the second season.

The Federal Government of Nigeria has announced the arraignment of eight Chinese nationals and one Nigerian citizen in court on charges of illegal mining.

A police officer has been accused of raping a 17-year-old girl at the Ogudu Police Station in Lagos State.
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Комментарии

Информация по комментариям в разработке