Mahangar Zamani kan kayan maza

Описание к видео Mahangar Zamani kan kayan maza

Shan kayan maza ya zama ruwan dare a cikin al’umma, sai dai ana nuna damuwa kan irin illar da yake iya haifarwa, musamman irin na gargajiya wanda ake sha barkatai. Shirin Mahangar Zamani ya fayyace muku lamarin.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке