ZALLAR MATA SEASON 1 EPISODE 4 FULL MOVIE

Описание к видео ZALLAR MATA SEASON 1 EPISODE 4 FULL MOVIE

ZALLAR MATA Shirine akan wasu tagadiran mata da suke zaman kansu bamai iya fadawa wata taji a cikinsu manya da yaransu
Sannan koda yaushe cikin fada suke darashin zaman lafiya a gidan dasuke zaune
Buguda kari ga sace sace cikin salo da gogewa kubiyumu kukalli chakwakiyar gidan nandai
Ku kallli shirin zallar mata kodan kashe kwarkwatar idonku daganewa kanku wani sabon salon shiri mai dogon zango.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке