Chakwakiya | Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi | AREWA24

Описание к видео Chakwakiya | Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi | AREWA24

Chakwakiya!!! Shirin nan naku mai farin jini wato Dadin Kowa Anyanka Tatashi zango na 7 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar #AREWA24OnDemand kadai. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #Dadinkowazangona7 #arewa #North #Hausa

Комментарии

Информация по комментариям в разработке