Sirrin Mallakar Rohani ko Aljani ko Hadimi.

Описание к видео Sirrin Mallakar Rohani ko Aljani ko Hadimi.

Assalamou Alaikoum followers 🤚

wannan youtube channel ALHISAB Tv Yan kawo muku karatuttuka kan ilimin Hisabi da rassansa kamar:

Ramli, aufaqu, huruf, arqam, bugun hisabi, falak, arwahu, asraru, kaffu, kimiyya da fasaha da dai sauran karatuttukan malluma.

sannan bugu da qari zamu dinga koya muku yadda ake cire burujin mutum da siffofinsa da kamanninsa, sannan zamu koya muku yadda ake dako wurin yin addu a domin samun mustajaba, sannan zamu koya muku qa idojin da za abi akoyi ramli da Kuma hukunce hukuncensa, sannan zamu koyar d yadda za a hada sharika ta abokin tarayya domin a gane alkhairin abun ko rashinsa, da yadda ake hisabin mara lafiya domin gane cutar dake damunsa da hisabin Mai ciki danan matafiyi dana Dan kasuwa Dss.

Sannan zamuna kawo muku sirruka kala kala na bugu da wadanda ba na buguba Dana sirkulle Dana itatuwa Dana ayoyi dss.

kamar sirrukan mallakar namiji ko mace ko uban gida.
samun daukaka ko mulki.
samun Farin jini ko haske a rayuwa.
karya asiri da ibdalissihri d karya tambaya.
tsari da hirji da dafa I daga sharrin maqiya.
wanke taurari daga nahisanci da kulle su.
maganin jinnul ashiq Dana ture me lalata kasuwancin mutum.
samun daukaka kan harkokin d mutum ke Kai.
Mallakar mala iku ko aljannu ko rohanai masu yiwa mutum hidima.
Mallakar muhalli ko abin hawa.
Jalabi na samun kudi da Tara jama a akan harkokin d mutum keyi.
kome na macen da aka saketa.
dawo da macen data gudu taqi dawowa dakinta.
fahami na fahimtar karatu da hardar Alqur Ani ko wasu Ilimai.
cin jarrabawa gamasu karatun Boko Kona arabic.
samun mijin aure ga budurwa ko bazawarar data Dade batai aureba.
maganin baqi ko Jan Aljani ko fari.
karba kudi ko biyan bashi ga hannun Wanda ya riqema kudi.
dawo d kayan d barawo ya data.
maganin mayu da Ido da Baki da kambun baka da karya tambaya.
samun haihuwa ko zuriya ta gari ga wadanda basa haihuwa.
fito da Wanda aka Kama aka kulle ko aka sace.
Dawo d Wanda bayanan da kiranye.
Dadai sauransu.

Bangaren itatuwa Kuma ;
maganin sanyin Mara ko infection ko sanyin qashi Kona Rani Kona esi Kona qanqara.
maganin shawara da malaria da typoid.
maganin basir Dan kanoma da me tsiro da mesa zafin ciki dame Hana zama.
maganin ciwon haqori.
maganin ciwon kunne.
maganin hanta na zuciya hawan jini.
da sauransu.

Suka wadannan ayyukan muna yinsu game buqata Kuma muna bada wadannan magun guna ako Ina kake zamu iya aika maka dashi.

Ga me son tattaunawa damu ze iya tintibarmu ko yayi Mana magana ta WhatsApp akan wannan no:👇

+2348147274735


#arabic #hisab #falak #duniya #duniyarlittafanhausatv #duniyar_dan_auta_tv #duniyarkannywood #ramli_da_hisabi #bakoritv #bollywood #astronomy #astrology #ashabulkahfi #alinuhu #adamazango #ilim #alhikam #fashion #fassarar_mafarki_tv #mafarkinka_sirrinka_tv #abduljabbarworldrecordwhiteslam #abduljabbar #ashabulkahfi #qadiriyya #kadiriyya #faira #inyass #shia #الحب #الحياة #علم_النفس #علم #علم_الروحانيات #الرمل #الجزيرة #الفلك #حروف #الفضائيين #الجن #روحانيات #روحانية #روحاني #روحانی_علاج #روحانيات_جوهر_الكشوف #الكشف #يوتيوب #فيسبوك #طوخ

Комментарии

Информация по комментариям в разработке