A rana irin ta yau: Oktoba 20, 1983 Sabo Bakin Zuwo ya cire sarakan Auyo, Dutse, Gaya, da Rano

Описание к видео A rana irin ta yau: Oktoba 20, 1983 Sabo Bakin Zuwo ya cire sarakan Auyo, Dutse, Gaya, da Rano

A ranar Oktoba 20, 1983 Gwamnan Kano Sabo Bakin Zuwo ya rusa masarautun Auyo, Dutse, Gaya, da Rano waɗanda Gwamna Abubakar Rimi ya ƙirƙira.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке