Shirin Mahangar Zamani kan rayuwa da cutar HIV

Описание к видео Shirin Mahangar Zamani kan rayuwa da cutar HIV

Kun san cewa masu cutar HIV za su iya yin lafiyayyar rayuwa?

A shirin Mahangar Zamani na wannan makon mun tattauna da wata mai HIV kuma ta ba mu labarin yadda ta samu cutar da irin matakan da take dauka don samun lafiya.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке