Mijina Bashi da Lafiya Bangaren Mu'amalar Kwanciya, Kuma Yana Neman Kara Aure | Tambayoyin Auratayya

Описание к видео Mijina Bashi da Lafiya Bangaren Mu'amalar Kwanciya, Kuma Yana Neman Kara Aure | Tambayoyin Auratayya

Za ku iya turo naku tambayoyin zuwa ga wannan akwatun sakon namu [email protected]
Ga Tambyaoyin Kamar Haka:

1. Assalamu alaikum malam inasan abani shawara gameda wata
yarinya da antina ta nemo min ita, wai tanada tarbiyya da hankali
da addini. Amma Kuma ni bana Santa saboda gajerace shine
nakeson malam yabani shawara nagode sosai Allah ya Kara
daukaka.

Tambaya 2
Salamu alaikum malam, dan Allah malam menene hukuncin mijin
da duk abinda matarshi tayi baya yabawa, kuma ita tana iya
kokarinta don ganin ta faranta masa rai, amma duk ranar da tayi
kuskuren wani abu sai yafada mata, don Allah malam menene
hukuncin irin wannan mazan.

Tambaya 3
Assalamu alaikum malam mijina yana son zai kara aure, yana da
halin karawa dai-dai gwargado zai iya rike mata biyu ta fannin
ciyarwa da sauran su, to, Amman fanin kwanciyar aure shi kanshi
yasan yana da matsala baya gamsar dani ( daga baya ya samu
matsala) na danyi kokarin fahimtar dashi akan cewar, ita ma tazo
mu cigaba da hakurin kenan? sai yake ganin ai kishi ne yake
damuna.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке