Auren masu lalura ta musamman

Описание к видео Auren masu lalura ta musamman

Shin me ya sa wasu mutane ba sa goyon bayan auren masu lalura ta musamman?

Mun tattauna da wasu ma'aurata da suka fuskanci wannan kalubale kuma suka yi nasara daga bisani.

Domin tattauna wannan batun na gayyato wasu ma’aurata da labarin aurensu ya jijjiga social Media a shekarar 2019.

Bilkisu Kabiru wadda aka fi sani da TheBilkis a shafukan sada zumunta tare da mijinta Muhammad Sulaiman.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке