Tafsirin AlQur'ani 31/10/2023: Sheikh Salihu Sulaiman Ningi.

Описание к видео Tafsirin AlQur'ani 31/10/2023: Sheikh Salihu Sulaiman Ningi.

Kai tsaye Daga Masallacin Juma'a Na Jibwis Nhq Jos Dake Kasuwar Shanu Bauchi inada Muke Sauraron Tafsirin Alqur'ani Maigirma Daga Bakin Shugaban Majalisar Malamai Na Jihar Bauchi Sheaik Salihu Sulaiman Ningi Tare Da Alaramma Al-Hafiz Nasir Yahuza Muhammad Bauchi

Muna Rokon Allah Ya Anfanar Damu Abinda Muka Saurara, Ameeen

Jibwis Internet Media Committee Bauchi LGA
31st October 2023
‪@Jibwisminnabosso‬ ‪@JibwisNHQJos-bv4qs‬ ‪@jibwistvnhqjosmubi5333‬
#bolatinubu #fubara #pinetwork

Комментарии

Информация по комментариям в разработке