Atiku ya nemi a saki Mahaifiyar Rarara, Abba ya fusata kan kungiyar Auren Jinsi a Kano (wise) Tinubu

Описание к видео Atiku ya nemi a saki Mahaifiyar Rarara, Abba ya fusata kan kungiyar Auren Jinsi a Kano (wise) Tinubu

Gwamnatin jihar Kano ta yi martani kan bullar wata kungiya da ke tallata auren jinsi a jihar.

Babbar kotun tarayyar da ke Legas ta umarci tsohuwar minsitar jinƙai, Sadiya Umar Farouk, da ta yi bayanin yadda aka kashe naira biliyan 729 na tallafin da aka raba wa talakawan ƙasar na tsawon wata shida.

An sake zaɓar shugaban Najeriya Bola Tinubu a matsayin shugaban ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasasen yammacin Afirka, shekara ɗaya bayan ya ƙarɓi ragamar shugabancin ƙungiyar.

ATIKU YA BUKACI 'YAN BINDIGA SU SAKI MAHAIFIYAR RARARA DA SAURAN WADANDA SUKE RIKE DA SU A SASSAN NIJERIYA DABAM-DABAM

The Kano state government has reacted to the emergence of an organization promoting same-sex marriage in the state.

The Federal High Court in Lagos has ordered the former minister of humanitarian affairs, Sadiya Umar Farouk, to explain how 729 billion naira was spent in aid distributed to the poor in the country for six months.

Nigerian President Bola Tinubu has been re-elected as the head of the West African Economic Development Organization, a year after he assumed the leadership of the organization.

ATIKU ASKED THE GUNS TO RELEASE RARARA'S MOTHER AND OTHERS WHO ARE HOLDING THEM IN DIFFERENT PARTS OF NIGERIA

Atiku ya nemi a saki Mahaifiyar Rarara, Abba ya fusata kan kungiyar Auren Jinsi a Kano (wise) Tinubu.
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Комментарии

Информация по комментариям в разработке