Mahangar Zamani da 442 kan wahalar da ya sha a gidan yari

Описание к видео Mahangar Zamani da 442 kan wahalar da ya sha a gidan yari

Mawaƙi 442 ya bayyana mana irin wahalar da ya sha a lokacin da ya zauna a gidan yari na tsawon watanni takwas a Nijar.

Ya kuma yi magana kan abin da ya haɗa shi da Safara’u.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке