YARO DAGA DUNIYAR MARS

Описание к видео YARO DAGA DUNIYAR MARS

Sunan yaron Boriska Kipriyanovich. An haifeshi a shekara ta 1996 a garin VOLGOGRAD dake Jamhuriyar RUSSIA,
Acewar Mahaifiyarsa, tun yana da sati 2 a duniya, yake iya tsayar da kansa ba tare daya langwaɓe ba, tun a wannan lokacin tafara tunanin cewa wannan yaro na musamman ne. Ta cigaba da cewa ya fara magana bayan ƴan watanni kuma yana ɗan shekara ɗaya da rabi ya iya karatu, zane, rubutu da hoton fenti...

:: BIBIYEMU ::
FACEBOOK: duniyarmuofficial
TIKTOK: @duniyarmu_official
YOUTUBE: @DUNIYARMU
IG: @duniyarmu_official

Комментарии

Информация по комментариям в разработке