Labaran Talabijin na 21/01/16

Описание к видео Labaran Talabijin na 21/01/16

A cikin shirin akwai rahoto kan shariar tantance ko akwai isassun shaidun da za su sa a gurfanar da wani kwamandan kungiyar LRA a gaban kotu. Sannan kuma mun yi hira da Alhaji Aliko Dangote kan tallafin dala miliyan dari daga Gidauniyarsa da ta Bill da Melinda Gates, don yaki da matsalar karancin abinci mai gina jiki a Najeriya.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке