Shekaru 35 nake fashi da makami kafin in shiga daji in fara garkuwa da mutane

Описание к видео Shekaru 35 nake fashi da makami kafin in shiga daji in fara garkuwa da mutane

Barayin da muke aiki tare sun haura 200, ni kuma na fara sata tun kafin zuwan garkuwa da mutane. Dubu ce kawai ta cika kuka kama ni, inji dan fashin dajin ya yi shekaru 35 yana sata.

‪@MAMAKITV‬ ‪@Danlove1‬ ‪@TsakarGida‬ ‪@fuskarArewatv‬

Комментарии

Информация по комментариям в разработке