Auratayya 13: Ladubban Tarewa 3

Описание к видео Auratayya 13: Ladubban Tarewa 3

Abinda Darasinmu na yau ya kunsa:
1. Wajabcin yin walima
2. Anso ayi walima bayan kwana uku da tarewa.
3. Anfison a gayyaci mutanen kirki wajen walimar.
4. Anso a yanka daya daga dabbobin ni'ima kamar: Rago, Akuya, Saniya Ko Rakuma.
5. Hallacin yin walima ba tare da anci nama ba
6. Hallacin bada gudunmawa
7. Halaccin Bada Gudunmawa
8. Haramcin yin walimar da ba'a gayyaci talakawa wajen ba.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке