YADDA DAURIN AUREN AHMAD ALHASSAN ADO DOGUWA YA KASANCE

Описание к видео YADDA DAURIN AUREN AHMAD ALHASSAN ADO DOGUWA YA KASANCE

A ranar 28 /9 /2024 aka daura Auren Ahmad Alhassan Ado Doguwa da Amaryarsa Hajara Hon eng Sani Bala tsanyawa
Haka Kuma aka Daura Auren. Asp Aliyu shamsudden Rimi, da sa, adatu Alhassan Ado Doguwa, Wanda aka gudanar a masallachin juma, a na sahaba dake kundila Maiduguri Road kano,.
Gwamnan Jihar jigawa Malam Umar Namadi da Tsohon Gwamnan Jihar jigawa Alh SULE Lamido, da sanata Aminu waziri Tambuwal, da Sanata Barau I Jibrin da Gwamnan Jihar Kaduna Malam uba Sani da shugaban majalisar wakilai na tarayya Rt Hon Tajuddeen Abbas Iyan zazzau sun halarta, baya ga Yan majalisun Tarayya Dana majalisar Dattawa, da ministoci da mataimakan gwamnoni, da shugabanni sassa na gwamnati da masu kamfanoni da ya kasuwa da sarakuna da Yara da manya, har da Yan takarda.
Allah ya bada Zaman lafiya.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке