Yadda za a ceto Najeriya daga matsalar rashin tsaro - Hamza Al-Mustapha - BBC News Hausa

Описание к видео Yadda za a ceto Najeriya daga matsalar rashin tsaro - Hamza Al-Mustapha - BBC News Hausa

Tsohon babban dogarin shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha, wato Manjo Hamza Al-mustapha ya bayyana mana hanyoyin da yake ganin za a bi don ceto Najeriya daga halin da take ciki na rashin tsaro.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке