Za mu haɗu don nema wa Arewa mafita - Inuwa Yahaya

Описание к видео Za mu haɗu don nema wa Arewa mafita - Inuwa Yahaya

Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya ce zai yi wahala sabon mafi ƙanƙantar albashi a Najeriya ya wadatar da yan ƙasar.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке