JAGORA SAYYID ZAKZAKY [H] YA HALARCI MEHRAJAN DA 'DALIBAN HARKAR MUSULUNCI KE SHIRYAWA A KARBALA

Описание к видео JAGORA SAYYID ZAKZAKY [H] YA HALARCI MEHRAJAN DA 'DALIBAN HARKAR MUSULUNCI KE SHIRYAWA A KARBALA

Jiya litinin 21 ga watan Safar 1446, Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci taron ƙasa da ƙasa kashi na 7, da ƙungiyar ɗaliban harka islamiyya ke shiryawa a Karbala duk shekara bayan kammala tattakin Arba’in.
A taron Mai taken; "Sakon Imam Hussain da Darussan da aka koya yayin ziyara." Ya samu halartar maziyarta daga kasashe daban daban da manyan Mallamai da suka gabatar da jawabai da mawaqan gwagwarmaya kamar Ayatullah Sayyid Yasin (H) limamin Bagadaza, Sayyed Murtadha Bahraniya, Abu Zarr (wanda yayi waƙar salam farmande) da Mallam Hafiz Abdullah daga Kano.
Jagora (H) ya gabatar da jawabi inda ya tabo janibobi daban daban musamman ya nuna mafita ga al'umma na cikin sadaukarwa irin ta Imam Hussain (SA)

@Szakzakyoffice

Комментарии

Информация по комментариям в разработке