How to Subscribe to AREWA24 On Demand?

Описание к видео How to Subscribe to AREWA24 On Demand?

How to Subscribe to AREWA24 On Demand Step by Step
Yanda zaku yi subscription na AREWA24 On Demand
Muna da hanyoyin biyan kudin rijista kamar haka, za'a iya yin rijista ta tv.arewa24.com/checkout ko ta www.arewa24.tv da katin ATM na Nigeria ko Bank transfer ta ZENITH BANK NETWORK AREWA24 LIMITED 1016919162 a kan kudi N1,460 (USD3.99) a wata ko N14,500 (USD40) a shekara. Da zarar an tura da kudin sai a tura mana da shaidar biyan kudin tare da email din da kuke so muyi muku rijsta da shi ta WhatsApp: +2347060690969 ko kuma ta email din mu [email protected].

Комментарии

Информация по комментариям в разработке