Gaskiyar Magana: Cin zalin masu fadin albarkacin bakinsu a Najeriya

Описание к видео Gaskiyar Magana: Cin zalin masu fadin albarkacin bakinsu a Najeriya

A wannan makon mun tattaunawa illolin kuntata wa masu sukar gwamnatin Najeriya, inda shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International, Isa Sanusi da Naziru MIka'il, wakilin DW Hausa da ke nazartar dokokin aikin jarida na zamani suka bayyana hanyoyin da za a dakile wannan matsala.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке