Shirin Yamma na DW Hausa 20.12.2024

Описание к видео Shirin Yamma na DW Hausa 20.12.2024

SHIRIN YAMMA

• Ministan shari'ar Najeriya Lateef Fabgemi ya ce gwamnonin kasar basu da 'yancin tsige zababbun shugabannin kananan hukumomi.

• Morocco ta fara taba-alli da Jamhuriyar Nijar kan bai wa tsohon shugaban kasar Mohamed Bazoum mafakar siyasa.

• Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango ta zargi kamfanin Apple da amfanin da ma'adinan da aka haka a kasarta ta haramtacciyar hanya.

• Mambobin kasashen musulmi masu tasowa na D-8 na gudanar da taron kolin kungiyar a birnin Alkahirar Masar.

• Muna tafe da Labarin Wasannin karshen mako da sauran kayatattun shirye-shirye da suka hada da Darasin Rayuwa da Lafiya Jari da kuma Ra’ayoyinku.

Salihu Adamu Usman, shi ne zai jagoranci gabatar da shirin.
Ayi sauraro lafiya.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке