Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami

Описание к видео Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami

Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, ya faɗa mana yadda karatun Addinin Musulunci da na Boko da kuma shugabanci suka haɗu a rayuwarsa.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке