Ku San Malamanku tare da Sheikh Salihu Alkali Zaria

Описание к видео Ku San Malamanku tare da Sheikh Salihu Alkali Zaria

Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna da fitaccen malamin nan na addinin Musulunci Sheikh Salihu Zaria, wanda ake yawan yada bidiyonsa a kafofin sada zumunta.

A cikin shirin, Malamin ya bayyana tarihinsa, da abin da ya fi faranta masa rai, da kuma babban burin da yake da shi.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке