Shirin Yamma na DW 03.01.2025

Описание к видео Shirin Yamma na DW 03.01.2025

1.Siriya: Ministotin harkokin wajen Jamus da Faransa na ziyara ta farko a Siriya tun bayan kifar da gwamnatin al-Assad.

2.Najeriya: 'Yan bindiga sun Kai hari kasuwar garin Shinkafi a jihar Zamfara inda suka kashe mutane tare da jikkata wadansu.

3.Najeriya: Kungiyar Miyetti Allah ta bayyana damuwa kan yadda rigingimun da satar shannu ke tilatawa kashi 30 cikin 100 na makiyaya yin kaura.

4.Ghana: Shugaba mai barin gado Nana Akufo Ado ya gabatar wa majalisa rahoto kan halin da kasar ke ciki kafin ya mika mulki.

5.Nijar: An gufarnar da fitaccen dan farar hula Moussa Tchangari a kaban alkalin kotu.

6.Takaitaccen Labarin Wasanni yayin da ake daf da fara hutun karshen mako.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке