Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar: Shugaban Najeriya #11

Описание к видео Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar: Shugaban Najeriya #11

Janar Abdulsalami Alhaji Abubakar shi ne shugaban mulkin soji na ƙarshe a Najeriya.
Ya mulki Najeriya tsawon shekara guda; daga 1998 zuwa 1999 bayan rasuwar Janar Sani Abacha.
Ya na daga cikin manyan hafsoshin sojin da basu taɓa riƙe muƙamin siyasa ba har zuwa lokacin da ya ɗare bisa kujerar mulki.
Ya kuma yi nasarar miƙa mulki ga farar hula, in da ya zama shugaban soji na biyu a tarihin Najeriya da ya yi hakan.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке